Rahama Abdulmajid Ta Zabi Basheer Sharfadi Cikin Gwarzayenta Na Shekarar 2018

A karshen shekarar da mukayi bankwana da ita ta 2018 fitacciyar Marubiciyar nan Rahama Abdulmajid ta bada sanarwar cewa zata fita da Zafafa har Mutum Goma (10) matsayin gwarazanta na Shekara.

 

Sai dai a wani salo mai ban mamaki Rahama ta bayyana Basheer Sharfadi  cikin gwazayenta na Shekara kamar yadda kuke gani a posting dinta dake kasa:

Lamarin ya ja hankalin mabiyanta da dama a shafin na Facebook wanda da dama sukayi sharhi akai kamar yadda kuke gani.

 

Shima a bangarensa Sharfadi ya bayyana abin a matsayin abin mamaki kamar yadda yayi comment a posting din nata.

 

Allah Ya Taimaka.

About sharfadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *